Ish 26:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai kake ba da cikakkiyar salama, ya Ubangiji,Ga waɗanda suke riƙe da manufarsu da ƙarfi,Waɗanda suke dogara gare ka.

Ish 26

Ish 26:2-6