Ish 26:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanenmu da suka mutu za su sāke rayuwa!Jikunansu za su sāke rayuwa!Dukan waɗanda suke kwance cikin kaburburansuZa su farka, su yi waƙa don farin ciki!Kamar laimar raɓa wanda yake wartsakar da duniya,Haka Ubangiji zai rayar da waɗanda suka daɗe da mutuwa.

Ish 26

Ish 26:15-21