Ish 26:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuwa sun mutu, ba za su ƙara rayuwa ba,Kurwarsu ba za ta tashi ba,Domin ka hukunta su, ka hallaka su.Ba wanda zai ƙara tunawa da su.

Ish 26

Ish 26:11-21