Ish 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai hallaka mutuwa har abada! Zai share hawaye daga idanun kowane mutum, ya kawar da kunyar da jama'arsa suke sha a duniya duka. Ubangiji ne da kansa ya faɗa!

Ish 25

Ish 25:7-12