Ish 25:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, kai ne Allahna, Zan ɗaukaka ka, in yabi sunanka.Ka aikata al'amura masu banmamaki,Ka tafiyar da su da aminci,Wato bisa ga shirin da ka yi tuntuni.

Ish 25

Ish 25:1-10