Ish 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bala'i ɗaya ne zai sami kowa da kowa, firistoci da sauran jama'a, bayi da iyayengijinsu, masu saye da masu sayarwa, masu ba da rance da masu karɓa, attajirai da matalauta.

Ish 24

Ish 24:1-8