Ish 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka tsira za su raira waƙa don farin ciki. Waɗanda suke wajen yamma za su ba da labarin girman Allah,

Ish 24

Ish 24:9-23