Ish 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Birnin Sidon, farin cikinki ya ƙare. Ana zaluntar jama'arki, ko da za su tsere zuwa Kubrus duk da haka ba za su zauna lafiya ba.

Ish 23

Ish 23:7-16