Ish 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sojojin ƙasar Elam sun zo kan dawakai suna rataye da kwari da baka. Sojojin ƙasar Kir sun shirya garkuwoyinsu.

Ish 22

Ish 22:1-14