Ish 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni dai ƙyale ni kurum, in yi ta kuka mai zafi. Kada ka yi ƙoƙarin ta'azantar da ni, saboda yawancin mutanena sun mutu.

Ish 22

Ish 22:1-5