Ish 22:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa masa tufafin sarautarka, in ɗaura masa ɗamara, in kuma ba shi dukan ikon da kake da shi. Zai zama kamar uba ga jama'ar Urushalima da na Yahuza.

Ish 22

Ish 22:19-25