Ish 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai dunƙule ka kamar ƙwallo ya jefa ka a cikin ƙasar da ta fi girma. A can za ka mutu a kusa da karusan da kake fāriya da su. Abin kunya kake a gidan maigidanka!

Ish 22

Ish 22:17-25