Ish 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaina ya yi yum, ina ta rawar jiki saboda tsoro. Ina ta marmarin maraice ya yi, amma bai kawo mini kome ba, sai razana.

Ish 21

Ish 21:1-9