Ish 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suna gudu don su tsere wa takuban da za su kashe su, da bakkunan da za su harbe su, su kuma tsere wa dukan hatsarorin yaƙi.

Ish 21

Ish 21:12-17