Ish 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'arsu za su ce,“Bari mu haura zuwa tudun Ubangiji,Zuwa ga Haikalin Allah na Isra'ila.Za mu koyi abin da yake so mu yi,Za mu yi tafiya a hanyar da ya zaɓa.Koyarwar Ubangiji daga Urushalima take zuwa,Daga Sihiyona yake magana da jama'arsa.”

Ish 2

Ish 2:1-12