Ish 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girmankan ɗan adam zai ƙare, za a hallakar da fāriyar ɗan adam, Ubangiji ne kaɗai za a ɗaukaka sa'ad da wannan rana ta yi,

Ish 2

Ish 2:9-22