Ish 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda sana'arsa ta kama kifi ce a Kogin Nilu zai yi ƙugi ya yi kuka, gama ƙugiyoyinsa da tarunansa za su zama marasa amfani.

Ish 19

Ish 19:3-13