Ish 19:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan warware shirye-shiryen Masarawa in sa ku karai. Za su roƙi taimako ga gumakansu, za su je kuma su yi shawara da mabiyansu, su kuma nemi shawarar kurwar matattu.

Ish 19

Ish 19:1-5