Ish 19:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna zai sa musu albarka, ya ce, “Zan sa muku albarka, ke Masar, jama'ata, da suke Assuriya wadda na halitta, da ke kuma Isra'ila zaɓaɓɓiyar jama'ata.”

Ish 19

Ish 19:15-25