Ish 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su zama alamu na kasancewar Ubangiji Mai Runduna a Masar. Sa'ad da aka zalunci mutanen da suke can, za su yi kira ga Ubangiji su nemi taimako, zai aika musu wanda zai kuɓutar da su.

Ish 19

Ish 19:11-25