Ish 19:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne jawabi a kan Masar.Ubangiji yana zuwa Masar a kan girjije a sukwane. Gumakan Masarawa za su yi rawar jiki a gabansa, zuciyar Masarawa za ta karai.

Ish 19

Ish 19:1-7