Ish 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce mini “Zan duba daga samaniya a hankali kamar yadda raɓa take saukowa a natse da gumin dare a lokacin girbi, hasken rana kuma a yini.

Ish 18

Ish 18:1-7