Ish 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila za ta zama kamar gonar da aka girbe, aka yanke amfaninta, ta zama marar kome kamar gona a kwarin Refayawa sa'ad da aka ɗebe amfaninta. Mutane kima ne kurum za su ragu.

Ish 17

Ish 17:3-11