Ish 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila, kin manta da Allah wanda ya kuɓutar da ke, wanda ya kāre ki kamar babban dutse. Kin dasa wa kanki lambuna masu ni'ima don ki yi wa gumaka sujada.

Ish 17

Ish 17:5-14