Ish 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza sun ce, “Mun ji irin fāriyar da mutanen Mowab suke yi. Mun sani su masu girmankai ne, masu ruba, amma fankamarsu ta banza ce.”

Ish 16

Ish 16:2-12