Ish 16:13-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Wannan shi ne jawabin da Ubangiji ya riga ya yi a kan Mowab.

14. Yanzu Ubangiji ya ce, “A shekara uku daidai, dukiyar Mowab mai yawan nan za ta ƙare. Daga cikin ɗumbun mutanenta 'yan kaɗan ne kaɗai za su ragu, za su kuma zama marasa ƙarfi.”

Ish 16