Ish 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi kururuwa, ku yi kuka na neman taimako, dukanku biranen Filistiya! Ku razana dukanku! Ƙurar da ta murtuke tana zuwa daga arewa, mayaƙa ne, ba kuwa matsorata a cikinsu.

Ish 14

Ish 14:25-32