Ish 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a binne ka kamar sauran sarakuna ba, saboda ka lalata da ƙasarka, ka karkashe mutanenka. Daga cikin mugayen iyalinka ba wanda zai ragu.

Ish 14

Ish 14:10-22