Ish 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matattu za su zura maka ido su yi mamaki. Za su yi tambaya su ce, “Ashe, ba wannan mutum ba ne ya girgiza duniya, ya sa mulkoki suka jijjigu?

Ish 14

Ish 14:12-24