Ish 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi niyyar hawan sama, ka sa gadon sarautarka a kan taurari mafi nisa. Ka zaci za ka zauna kamar sarki a kan dutsen nan na arewa, inda alloli suke tattare.

Ish 14

Ish 14:9-20