Ish 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā ana ɗaukaka ka da kaɗe-kaɗen garaya, amma yanzu ga ka a lahira! Kana kwance a kan tsutsotsi. Kana rufe da tsutsotsi!’ ”

Ish 14

Ish 14:1-14