Ish 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Zan kawo masifa a duniya. Zan hukunta dukan mugaye saboda zunubansu. Zan ƙasƙantar da kowane mai girmankai. Zan hukunta kowane mai izgili da mai mugunta.

Ish 13

Ish 13:8-14