Ish 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kyarketai da tumaki za su zauna tare lafiya.Damisoshi za su kwanta tare da 'yan awaki.'Yan maruƙa da kwiyakwiyan zaki za su yi kiwo tare,Ƙananan yara ne za su lura da su.

Ish 11

Ish 11:2-15