Ish 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rana tana zuwa sa'ad da sabon sarki zai fito daga cikin gidan sarautar Dawuda, zai zama alama ga sauran al'umma. Za su tattaru a birnin sarautarsa su girmama shi.

Ish 11

Ish 11:3-16