Ish 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na aiki Assuriya ta faɗa wa al'ummar da ba ta tsoron Allah, da yaƙi, wato jama'ar da ta sa na yi fushi. Na aike su su yi waso su yi sata, su tattake jama'a kamar ƙura a tituna.”

Ish 10

Ish 10:3-16