Ish 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kashe ku a yaƙi, ko a kwashe ku, kamammun yaƙi. Duk da haka fushin Ubangiji ba zai huce ba, amma har yanzu dantsensa yana a miƙe don ya yi hukunci.

Ish 10

Ish 10:1-13