Ish 10:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai sassare su har ƙasa kamar yadda ake sassare itatuwa da gatari a tsakiyar kurmi, kamar yadda itatuwa mafi kyau na Lebanon za su fāɗi.

Ish 10

Ish 10:32-34