Ish 10:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni, Ubangiji Mai Runduna, zan bulale su da bulalata, kamar yadda na bugi mutanen Madayana a dutsen Oreb. Zan sa Assuriyawa su sha wahala kamar yadda Masarawa suka sha.

Ish 10

Ish 10:24-31