Ish 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce wa jama'arsa da suke Sihiyona, “Kada ku ji tsoron Assuriyawa, ko da yake suna wahalshe ku kamar yadda Masarawa suka yi.

Ish 10

Ish 10:22-28