Ish 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka kuke hana wa talakawa hakkinsu, kuna kuma ƙin yi musu shari'ar gaskiya. Ta haka kuke ƙwace dukiyar gwauraye, wato matan da mazansu suka rasu, da ta marayu.

Ish 10

Ish 10:1-3