Ish 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna zai aukar da cuta don ya hukunta waɗanda suke ƙosassu yanzu. Za su ji jikinsu na ta ƙuna kamar wuta.

Ish 10

Ish 10:15-26