Ish 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Urushalima kaɗai ta ragu, birnin da aka kewaye da yaƙi, ba wata kariya kamar rumfar mai ƙumu a gonar inabi, ko ta mai ƙumu a gonar kankana.

Ish 1

Ish 1:2-16