Ish 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Birnin da yake dā mai aminci ne, yanzu ya zama kamar karuwa! Dā adalai a can suke zaune, amma yanzu sai masu kisankai kaɗai.

Ish 1

Ish 1:13-26