Irm 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane mutum yana ruɗinmaƙwabcinsa da abokinsa,Ba mai faɗar gaskiya,Sun koya wa harshensu faɗarƙarya.Suna aikata laifi,Sun rafke, sun kasa tuba.

Irm 9

Irm 9:1-12