Irm 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran mutanen muguwar tsaran nan waɗanda suke a wuraren da na warwatsa su, za su fi son mutuwa fiye da rayuwa. Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.”

Irm 8

Irm 8:1-7