Irm 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku amince da maganganun nan na ruɗarwa, cewa wannan shi ne Haikalin Ubangiji. Wannan shi ne Haikalin Ubangiji, wannan shi ne Haikalin Ubangiji!

Irm 7

Irm 7:3-7