Irm 7:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji, na faɗa, cewa mutanen Yahuza sun yi mugun abu a gabana. Suna ajiye gumakansu a Haikalina, sun ƙazantar da shi.

Irm 7

Irm 7:22-34