Irm 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuwa saboda kun aikata waɗannan al'amura, sa'ad da na yi ta yi muku magana, amma ba ku kasa kunne ba, sa'ad da na kira ku, ba ku amsa ba,

Irm 7

Irm 7:7-22