Irm 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ku zo ku tsaya a gabana a wannan Haikali, wanda ake kira da sunana, ku ce, “An cece mu,” don kawai ku ci gaba da yin dukan waɗannan abubuwan banƙyama?

Irm 7

Irm 7:5-13