Irm 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce,“Za a kalace ringin Isra'ila sarai,kamar yadda ake wa inabi,Ka miƙa hannunka a kan rassantakamar mai tsinkar 'ya'yaninabi.”

Irm 6

Irm 6:3-17